IQNA - Rashidah Tlaib, wakiliyar majalisar wakilai daga jihar Michigan da Ilhan Omar, wakiliyar Minnesota, sun sake lashe zabe majalisar dokokin Amurka.
Lambar Labari: 3492161 Ranar Watsawa : 2024/11/06
IQNA- Hukumar kwallon kafa ta Ingila (FA) ta bayar da hakuri ga wata yar wasan kwallon kafa ta kasar kan yin mu’amala da ita ta hanyar da ba ta dace ba saboda ta sanya lullubi.
Lambar Labari: 3492137 Ranar Watsawa : 2024/11/02
Tehran (IQNA) harin ta'addanci da kungiyar Al shabab ta kai a birnin Mugadishu na kasar Somalia ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 8.
Lambar Labari: 3486605 Ranar Watsawa : 2021/11/25
Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi ta fitar da bayanin yin tir da Allawadai da harin da aka kai a wani dakin cin abinci a birnin Mugadishu na kasar Somalia.
Lambar Labari: 3485727 Ranar Watsawa : 2021/03/08
Tehran (IQNA) Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da harin da aka kaddamar a birnin Mogadishu na kasar Somalia.
Lambar Labari: 3485613 Ranar Watsawa : 2021/02/02